General Hausa Words (500+) Flashcards
(500 cards)
1
Q
Hausa
A
English
2
Q
kofi
A
Coffee
3
Q
madara
A
Milk
4
Q
karin kumallo
A
Breakfast
5
Q
abincin rana
A
Lunch
6
Q
abincin dare
A
Dinner
7
Q
burodi
A
Bread
8
Q
cukwi
A
Cheese
9
Q
naman kaza
A
Chicken
10
Q
Kwayakwayai
A
Eggs
11
Q
kifi
A
Fish
12
Q
abinci
A
Food
13
Q
ya’yan itace
A
Fruit
14
Q
nama
A
Meat
15
Q
sanwic
A
Sandwich
16
Q
sikari
A
Sugar
17
Q
Shayi
A
Tea
18
Q
tumatir
A
Tomatoes
19
Q
Kayan miya
A
Vegetables
20
Q
Ruwa
A
Water
21
Q
bel
A
Belt
22
Q
tufafi
A
Clothes
23
Q
kwat
A
Coat
24
Q
kaya
A
Dress
25
Gilashi or Madubai or tabarau
Glasses
26
Safar hannu
Gloves
27
malfa
Hat
28
jakit
Jacket
29
wando
Pants
30
Zobe
Ring
31
shat
Shirt
32
takalma
Shoes
33
safa
Socks
34
suwaita
Sweater
35
Nik-taye
Tie
36
lema
Umbrella
37
kampai
Underwear
38
alabe
Wallet
39
Agogo
Watch
40
Kana sha'awar kaya na?
Do you like my dress?
41
littafi
Book
42
littafai
Books
43
kujera
Chair
44
tebur
Desk
45
ƙamus
Dictionary
46
yaruka or yarurruka
Languages
47
ɗakin karatu
Library
48
kwamfutar
Laptop
49
tafi-da-gidanka
Mobile
50
shafi
Page
51
takarda
Paper
52
alƙalami
Pen
53
tambaya
Question
54
Makaranta
School
55
ɗalibi
Student
56
malami
Teacher
57
jami'a
University
58
Ina da tambaya
I have a question
59
Yaya sunan wancan littafin
What's the name of that book?
60
hannu
Arm
61
baya
Back
62
kunne
Ear
63
ido
Eye
64
fuska
Face
65
kafafu
Feet
66
yatsu
Fingers
67
gashi
Hair
68
hannu
Hand
69
kai
Head
70
zuciya
Heart
71
ƙafa
Leg
72
baki
Mouth
73
wuya
Neck
74
hanci
Nose
75
haƙora
Teeth
76
Idanuwanta na da kyau
She has beautiful eyes
77
jirgin sama
Airplane
78
filin jirgin sama
Airport
79
motar safa
Bus
80
Tashar mota
Bus station
81
mota
Car
82
jirgi
Flight
83
teburin bayar da taimako
Help Desk
84
otel
Hotel
85
fasfo
Passport
86
taksi
Taxi
87
tikiti
Ticket
88
Yawan shaƙatawa
Tourism
89
jirgin kasa
Train (noun)
90
Tashar jirgin ƙasa
Train station
91
ta jirgin ƙasa
By train
92
ta mota
By car
93
ta bus
By bus
94
ta tasi
By taxi
95
ta jirgin sama
By airplane
96
Kuna karbar katin Credit?
Do you accept credit cards?
97
Farashinsa nawa ne?
How much will it cost?
98
Ina da wurin da aka tanada
I have a reservation
99
Ina son hayar mota
I'd like to rent a car
100
Na zo harkar kasuwanci/hutu
I'm here on business /on vacation.
101
Akwai mutum a wancan wajen?
Is this seat taken?
102
Allah Ya bada sa'a!
Good luck!
103
Barka da ranar haihuwarka!
Happy birthday!
104
Barka da shigowa sabuwar shekara!
Happy new year!
105
Barka da Kirsimeti!
Merry Christmas!
106
Jariri
Baby
107
yaro
Boy
108
ɗan uwa
Brother
109
Yarinya
Child (female)
110
Yaro
Child (male)
111
Yar Bappa
Cousin (female)
112
Dan Bappa
Cousin (male)
113
ya
Daughter
114
mahaifi/uba
Father
115
yarinya
Girl
116
kaka
Grandfather
117
kaka
Grandmother
118
miji
Husband
119
namiji
Man
120
mama or uwa or mahaifiya
Mother
121
mutane
People
122
yar uwa
Sister
123
ɗa
Son
124
matar aure
Wife
125
mace
Woman
126
Shekarun Kanwarka nawa?
How old is your sister?
127
Mene ne sunan Dan'uwanka?
What's your brother called?
128
ɗan wasan kwaikwayo
Actor
129
yar wasan kwaikwayo
Actress
130
Mai zane-zane
Artist
131
Dan kasuwa
Businessman
132
likita
Doctor
133
Nas
Nurse
134
Dansanda
Policeman
135
Mawaki
Singer
136
ɗalibi
Student
137
malami
Teacher
138
Mai fassara
Translator
139
Shi Dansanda ne
He is a policeman
140
Ni mai zane-zane ne
I'm an artist
141
job Ina neman aiki
I'm looking for a
142
Kwanaki
Days
143
Litinin
Monday
144
Talata
Tuesday
145
Laraba
Wednesday
146
Alhamis
Thursday
147
Juma'a
Friday
148
Asabar
Saturday
149
Lahadi
Sunday
150
Janairu
January
151
Fabrairu
February
152
Maris
March
153
Afrilu
April
154
Mayu
May
155
Yuni
June
156
Yuli
July
157
Agusta
August
158
Satumba
September
159
Oktoba
October
160
Nuwamba
November
161
Disamba
December
162
Damuna
Autumn
163
hunturu
Winter
164
kaka
Spring
165
Bazara
Summer
166
lokaci
Time
167
awa
Hour
168
minti
Minute
169
na biyu
Second
170
A watan Yuli aka haife ni
I was born in July
171
Zan kawo maka ziyara a watan Agusta
I will visit you in August
172
sanyi
Cold
173
zafi
Hot
174
ruwa
Rain
175
dusar ƙanƙara
Snow
176
kaka
Spring
177
Bazara
Summer
178
Rana
Sun
179
hasken rana
Sunny
180
ɗumi
Warm
181
iska
Wind
182
yanayin iska
Windy
183
hunturu
Winter
184
Ana ruwa
It is raining
185
Ana rana
It is sunny
186
Ana iska
It is windy
187
Ana sanyi
It's cold
188
Ana zafi
It's hot
189
gado
Bed
190
ɗaki
Bedroom
191
kwamfuta
Computer
192
ƙofa
Door
193
gida
House
194
ɗakin girki
Kitchen
195
firinji
Refrigerator
196
ɗaki
Room
197
talabijin
Television
198
makewayi
Toilet
199
taga
Window
200
Za aka iya buɗe taga?
Can you open the window?
201
Ina son amfani da kwamfuta
I need to use the computer
202
larabci
Arabic
203
Ɗan Maroko
Moroccan
204
maroko
Morocco
205
harshen sin
Chinese (language)
206
Ɗan Chana
Chinese (nationality)
207
china
China
208
turancin ingilishi
English
209
Bature
British
210
Birtaniya
Britain
211
Ba'amurke
American
212
Amurka
America
213
faransanci
French (language)
214
Mutumin Faransa
French (nationality)
215
faransa
France
216
italiyanci
Italian (language)
217
Ɗan Italiya
Italian (nationality)
218
italiya
Italy
219
japananci
Japanese (language)
220
Mutumin Japan
Japanese (nationality)
221
japan
Japan
222
rashanci
Russian (language)
223
Ɗan Rasha
Russian (nationality)
224
rasha
Russia
225
spaniyanci
Spanish (language)
226
Ɗan Spain
Spanish (nationality)
227
spain / andolus
Spain
228
Ban iya magana da yaren koriya ba
I don't speak Korean
229
Na iya magana da Italiyanci
I speak Italian
230
Ina so in je Jamus
I want to go to Germany
231
An haife ni a Italiya
I was born in Italy
232
baƙi
Black
233
shuɗi
Blue
234
ruwan-ƙasa
Brown
235
Launuka
Colors
236
tsanwa
Green
237
oranji
Orange
238
ja
Red
239
fari
White
240
rawaya
Yellow
241
gashina baki ne
I have black hair
242
Kyanwarka fara ce
Your cat is white
243
Nesa
Far
244
nan
Here
245
Hagu
Left
246
Dama
Right
247
kusa da
Near
248
miƙaƙƙe
Straight
249
da
There
250
Kana bukatar taimakona?
Can I help you?
251
Za ka iya taimakona?
Can you help me?
252
Za ka iya nuna min?
Can you show me?
253
Biyo no!
Come with me!
254
Na ɓata
I'm lost Na
255
Ba a nan nake ba
I'm not from here
256
juya hagu
Turn left
257
juya dama
Turn right
258
Ko zaka rage?
Can you take less?
259
Kuna karbar katin Credit?
Do you accept credit cards?
260
Wannan nawa ne?
How much is this?
261
Dubawa kawai nake
I'm just looking
262
Kudi kawai!
Only cash please!
263
wannan ya na da tsada sosai
This is very expensive
264
Ni bana cin nama
I'm vegetarian
265
yana da daɗi kwarai
It is very delicious!
266
Shin za mu iya samun cek?
May we have the check please?
267
nawa muka kashe
The bill please!
268
sabis
Waiter / waitress!
269
me za mu ci?
What do you recommend? (to eat)
270
Me ake kiran wannan abincin?
What's the name of this dish?
271
takardar bayanin abinci
Menu
272
cokali
Spoon
273
problem! Ba damuwa!
No
274
tsautsayi
Accident
275
motar asibiti
Ambulance
276
likita
Doctor
277
ciwon kai
Headache
278
attack ciwon zuciya
Heart
279
me taimake ni
Help
280
asibiti
Hospital
281
magungunna
Medicines
282
shagon magunguna
Pharmacy
283
dafi or guba
Poison
284
ɗan sanda
Police
285
ciwon ciki
Stomach ache
286
lafiya kake.kike/kuke?
Are you okay?
287
kirawo likita
Call a doctor!
288
kira motar assibiti
Call the ambulance!
289
kira yan sanda
Call the police!
290
kwantar da hankalinka/ki/ku
Calm down!
291
Ba ni da lafiya
I feel sick
292
Nan yana ciwo
It hurts here
293
Na gaggawa ne!
It's urgent!
294
Dakata!
Stop!
295
Ɓarawo!
Thief!
296
Dabba
Animal
297
mage
Cat
298
kare
Dog
299
doki
Horse
300
Kana da dabbobi?
Do you have any animals?
301
Ina da kare
I have a dog
302
ƙarami
Small
303
babbar
Big
304
mai tsawo
Tall
305
gajere
Short
306
Arha
Cheap
307
tsada
Expensive
308
Mai kyau
Good
309
Mummuna or Ba kyau
Bad
310
kuskure
Wrong
311
daidai
Right (correct)
312
sabo
New
313
tsoho
Old (opposite of new)
314
ƙarami
Young
315
tsoho
Old (opposite of young)
316
mai wahala/mai wuya
Difficult
317
mai sauki
Easy
318
Wannan ya cika tsada
This is too expensive
319
Na yi dai dai ko ban yi dai dai ba?
Am I right or wrong?
320
nan
Here
321
can
There
322
Da sauri
Quickly
323
ne sosai
Really
324
Sannu a hankali
Slowly
325
ko da yaushe
Always
326
har abada
Never
327
wani lokaci
Sometimes
328
week mako mai zuwa
Next
329
yanzu
Now
330
ba da jimawa ba
Soon
331
yau
Today
332
gobe
Tomorrow
333
da daren nan
Tonight
334
jiya
Yesterday
335
Kana/kina jin daɗin zaman nan
Do you like it here?
336
Sai an jima!
See you later!
337
Na gode kwarai!
Thank you very much!
338
mace
Woman
339
mata
Women
340
namiji
Man
341
maza
Men
342
yaro
Boy
343
yara
Boys
344
yarinya
Girl
345
yan mata
Girls
346
ƙasa
Country
347
Ƙasashe
Countries
348
Mun iya yare guda biyu
We were able to speak two languages
349
mage
Cat
350
kare
Dog
351
mace
Woman
352
mata
Women
353
mahaifiya/uwa
Mother
354
yar uwa
Sister
355
Ina da kare
I have a dog
356
Na iya magana da Italiyanci da Italiyanci
I speak Italian
357
Malamin Hausa ya zo nan
A Hausa teacher is here
358
Malamin Fransancin ya zo nan
The Hausa teacher is here
359
Wasu yarurruka su na da wahala
Some languages are hard
360
Yarurruka masu yawa su na da sauƙi
Many languages are easy
361
Ɗalibin ya na magana da yaren Koriya
The student speaks Korean
362
Ɗalibi ya na magana da yaren Koriya
A student speaks Korean
363
ɗalibai su na magana da yaren Koriya
Some students speak Korean Wasu
364
a gaban
In front of front of
365
bayan
Behind
366
kafin
Before
367
bayan
After
368
ciki
Inside
369
da
With
370
ba tare da
Without
371
waje
Outside
372
top of a Bisa
On
373
a ƙarƙashi
Under
374
da
And
375
tsakanin
Between
376
amma
But
377
don
For
378
daga
From
379
ciki
In
380
kusa
Near
381
Zan iya jarraba magana da kai/ke da Italiyanci?
Can I practice Italian with you?
382
Na iya magana sosai da Faransanci
I speak French but with an accent
383
yaro
Boy
384
yarinya
Girl
385
namiji
Man
386
mace
Woman
387
mahaifi or baba or uba
Father
388
mama or uwa or mahaifiya
Mother
389
ɗan'uwa
Brother
390
yar uwa
Sister
391
muzuru
Cat (Masc.)
392
mage
Cat (Fem.)
393
yana da tsawo
He is tall
394
tana da tsawo
She is tall
395
shi gajeren mutum ne
He is a short man
396
ita gajeriyar mace ce
She is a short woman
397
ɗaya
One
398
biyu
Two
399
uku
Three
400
huɗu
Four
401
biyar
Five
402
shida
Six
403
bakwai
Seven
404
takwas
Eight
405
tara
Nine
406
goma
Ten
407
ni
I
408
kai, ke, ku
You
409
shi
He
410
ita
She
411
mu
We
412
(plural) ku
You
413
su
They
414
Ina sonka/ki
I love you
415
ni
Me
416
kai, ke, ku
You
417
shi
Him
418
ita
Her
419
mu
Us
420
ku
You (plural)
421
su
Them
422
Ba ni lamabar wayarka/ki
Give me your phone number
423
Zan iya ba ka/ki Imel ɗina
I can give you my email
424
nawa
My
425
naka/naki/naku
Your
426
nashi/nasa
His
427
nata
Her
428
namu
Our
429
naku
Your (plural)
430
nasu
Their
431
Imel ɗinsa shi ne...
His email is …
432
Lambar wayata ita ce...
My phone number is …
433
Ta yaya?
How?
434
Mine ne? or mene ne?
What?
435
Yaushe?
When?
436
Ina?
Where?
437
Wanene/waye?
Who?
438
Sabo da me?
Why?
439
Kana bukatar taimakona?
Can I help you?
440
Za ka iya taimakona?
Can you help me?
441
Ka/kin iya Turanci?
Do you speak English?
442
Wannan nawa ne?
How much is this?
443
Yaya sunanka/ki
What is your name?
444
ƙarfe nawa?
What time is it?
445
Yaushe za mu haɗu?
When can we meet?
446
A ina kake/kike da zama?
Where do you live?
447
Wa ya ke ƙwanƙwasa ƙofa?
Who is knocking at the door?
448
Me yasa ya ke da tsada?
Why is it expensive?
449
a'a
No
450
babu komai
Nothing
451
ba yanzu ba
Not yet
452
ba kowa
No one
453
har abada
Never
454
ba zan
Cannot
455
Kada ka damu!
Don't worry!
456
Ba zan iya tuna kalmar ba
I cannot remember the word
457
Ban iya yaren Japan ba
I do not speak Japanese
458
Ban sani ba
I don't know!
459
Ban ƙware da magana da Italiyanci ba tukuna
I'm not fluent in Italian yet
460
A nan ba wanda ya iya Girkanci
No one here speaks Greek
461
damuwa!
No problem! Ba
462
Domin tuƙi
To drive
463
tukawa
To drive
464
bayarwa
To give
465
mallaka or samu
To have
466
sani
To know
467
fahimta or ganewa
To understand
468
aiki
To work
469
rubutawa
To write
470
Yana fahimta ta
He understands me
471
Ya fahimce ni
He understood me
472
zai fahimce ni
He will understand me
473
Ina ganinka
I see you
474
Yana karanta littafi
He reads a book
475
Yana fahimta ta
He understands me
476
Tana da mage
She has a cat
477
Ta san abokina/ƙawata
She knows my friend
478
Muna son mu koyo
We want to learn
479
Muna tunanin cewa Spaniyanci yana da sauƙi
We think Spanish is easy
480
Su na tuƙa mota
They drive a car
481
na murmushi
They smile Su
482
Na ganka
I saw you
483
Na yi rubutu da alƙalami
I wrote with a pen
484
Ka so tuffa
You loved apples
485
Ka/kin bayarda kuɗi
You gave money
486
Kun yi wasan tenis
You played tennis
487
Ya fahimce ni
He understood me
488
Tana da mage
She had a cat
489
Ta san abokina/ƙawata
She knew my friend
490
Mun so mu koya
We wanted to learn
491
yi murmushi
They smiled Sun
492
Zan ganka
I will see you
493
Zan yi rubutu da alƙalami
I will write with a pen
494
Zai karanta littafi
He will read a book
495
zai fahimce ni
He will understand me
496
Za mu yi tunaninka/ki/ku
We will think about you
497
Tafi!
Go!
498
Dakata!
Stop!
499
Kada ka/ki tafi!
Don't Go!
500
Tsaya!
Stay!