Hausa Flashcards
Learn some basic Hausa phrases (57 cards)
1
Q
Move
A
Mo-jey
Muje
2
Q
Come here
A
Zow nan
Zo nan
3
Q
Follow me
A
Beeyow nee
Biyo ni
4
Q
Stay here
A
TSayah nan
Tsaya nan
5
Q
Wait here
A
Jeerah a nan
Jira a nan
6
Q
Come with me
A
Zow moo-je
Zo muje
7
Q
Be quiet
A
Yee sheeroo
Yi shiru
8
Q
Lower your hands
A
Sawkey han-na-yen-kah
Sauke hannayenka
9
Q
Lie down
A
Qwa-ntah
Kwanta
10
Q
Get up
A
Ta-shee
Tashi
11
Q
Turn around
A
Joo-yah
Juya
12
Q
Walk forward
A
Ta-pee gaba
Tafi gaba
13
Q
Form a line
A
A-yee la-yee
Ayi layi
14
Q
One at a time
A
Dayah ba-yan Dayah
Daya bayan Daya
15
Q
You are next
A
Kae ney a gabah
Kai ne a gabah
16
Q
No talking
A
Bah maganah
Ba magana
17
Q
Give me
A
Bah-nee
Ba ni
18
Q
Calm down
A
Ka nah-TSoo
Ka natsu
19
Q
Go
A
Ta-pee
Tafi
20
Q
Put
A
Saka-h
Saka
21
Q
Take
A
Daw-kee
Dauki
22
Q
Load
A
Dora-h
Dora
23
Q
Unload
A
Saw-key
Sauke
24
Q
Help me
A
Tae-maka-h min
Taimaka min
25
Show me
Noonah min
| Nuna min
26
Welcome
Sannu da zuwa
27
Hello
Sannu
Salama alaikum
A gaishai ka
28
How are you?
```
Kana lahiya (lafiya) (m)
Kina lahiya (lafiya) (f)
```
29
Reply to 'Kana lafiya'
```
Lafiya (good)
Lafiya lau (fine)
```
30
What's your name?
Mi sunanka? (m)
| Mi sunanki? (f)
31
My name is...
Sunana...
32
Pleased to meet you.
Ina farin cikin haduwa da kai.
33
Good Morning
Ina kwana? (How did you sleep?)
| Lahiya (Lafiya) lau. (Reply - in health)
34
Good Afternoon
Barka da yamma
35
Good Evening
Barka da yamma
36
Good Night
Allah ya ba mu alheri
| Mu kwana lafiya
37
Goodbye
Sai sannu
Sai an jima
Sai gobe
38
Do you understand?
Kana jin harshen?
39
I understand
Na gani
40
I don't understand
Ban gane ba
41
Yes
Eh
42
No
A'a
43
Maybe
Watakila
44
I don't know
Ban sani ba
45
Please speak more slowly
Fadi sannu sannu
46
Please say that again
Dan Allah kara fada
47
Do you speak English?
Kana jin harshen turanci kuwa?
48
Excuse me
Gafara dai
49
How much is this?
Nawa ne?
50
Sorry
Sannu barka
| Yi hak'uri
51
Please
Don Allah
52
Thank you
Na gode
53
You're welcome (reply to 'Na gode')
Ba kome
54
Go away!
Tafi daga nan!
55
Help!
Taimaka!
56
Stop!
Tsaya!
| Dakata!
57
Do you see?
Kuna gani?